Asalin hoton, NASA/ESA/CSA/JUPITER ERS TEAM/JUDY SCHMIDT Na'urar hangen nesa mafi girma da ƙarfi a duniya ta gano wasu hotunan duniyar Jupiter da ba a taɓa ganin irinsu ba. Na'urar hangen nesa ta ...